Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zuriyar Bakene, surukin Musa kuwa suka fita tare da mutanen Yahuza daga birnin dabino, wato Yariko, suka tafi jejin Yahuda da take a Negeb kudu da Arad. A can suka zauna tare da Amalekawa.

Karanta cikakken babi L. Mah 1

gani L. Mah 1:16 a cikin mahallin