Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta amsa masa, “Ka yi mini alheri, da yake ka tura ni a ƙasar Negeb, ka ba ni maɓuɓɓugan ruwa.” Kalibu kuwa ya ba ta maɓuɓɓugan tuddai da na kwari.

Karanta cikakken babi L. Mah 1

gani L. Mah 1:15 a cikin mahallin