Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 9:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wani lokaci girgijen yakan zauna a bisa alfarwar daga maraice zuwa safiya ne kawai, sa'an nan ya tashi, su kuma sai su tashi. Amma idan girgijen ya yini, ya kwana, sa'an nan ya tashi, su kuma sai su tashi.

Karanta cikakken babi L. Kid 9

gani L. Kid 9:21 a cikin mahallin