Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 4:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haruna ne da 'ya'yansa maza za su nuna wa 'ya'yan Gershonawa irin aikin da za su yi, da kayayyakin da za su ɗauka. Sai a faɗa musu dukan abin da za su yi, da dukan abinda za su ɗauka.

Karanta cikakken babi L. Kid 4

gani L. Kid 4:27 a cikin mahallin