Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 4:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan Kohatawa suka shiga alfarwar suka tarar firistoci suna shisshirya tsarkakakkun abubuwa don tashi, har dai in sun gani, to za su mutu.”

Karanta cikakken babi L. Kid 4

gani L. Kid 4:20 a cikin mahallin