Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 30:15-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

15. Amma idan ya ji, sa'an nan daga baya ya hana ta, to, zai sha hukunci a maimakon matar.

16. Waɗannan su ne dokokin da Ubangiji ya ba Musa a kan wa'adodin matar aure da na wadda ba ta yi aure ba, wato matar da take zaune a gidan mahaifinta.

Karanta cikakken babi L. Kid 30