Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 30:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne dokokin da Ubangiji ya ba Musa a kan wa'adodin matar aure da na wadda ba ta yi aure ba, wato matar da take zaune a gidan mahaifinta.

Karanta cikakken babi L. Kid 30

gani L. Kid 30:16 a cikin mahallin