Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Nadab da Abihu sun mutu a gaban Ubangiji a jejin Sinai, a sa'ad da suka ƙona turare da haramtacciyar wuta. Sun mutu, ba su da 'ya'ya, saboda haka Ele'azara da Itamar suka yi aikin firist su kaɗai a zamanin mahaifinsu Haruna.

Karanta cikakken babi L. Kid 3

gani L. Kid 3:4 a cikin mahallin