Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 3:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aikinsu shi ne lura da akwatin alkawari, da tebur, da alkuki, da bagadai, da kayayyakin Wuri Mai Tsarki waɗanda firistoci suke aiki da su, da labule, da dukan aikin da ya shafi waɗannan abubuwa.

Karanta cikakken babi L. Kid 3

gani L. Kid 3:31 a cikin mahallin