Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 28:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana Asabar kuwa za a miƙa 'yan raguna biyu bana ɗaya ɗaya marasa lahani da mudu biyu na lallausan gari, kwaɓaɓɓe da mai, domin yin hadaya ta gari tare da hadayarsa ta sha.

Karanta cikakken babi L. Kid 28

gani L. Kid 28:9 a cikin mahallin