Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 28:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗayan ɗan ragon kuma za a miƙa da maraice, tare da hadaya ta gari kamar ta safe, da hadayarsa ta sha. Za a miƙa shi hadaya ta ƙonawa, mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Kid 28

gani L. Kid 28:8 a cikin mahallin