Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 25:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Finehas ɗan Ele'azara, wato jikan Haruna, firist, ya kawar da fushina daga Isra'ilawa saboda ya yi kishi irin nawa a gabansu, don haka ban shafe Isra'ilawa saboda kishina ba.

Karanta cikakken babi L. Kid 25

gani L. Kid 25:11 a cikin mahallin