Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 24:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina ganinsa, amma ba yanzu ba,Ina hangensa, amma ba kusa ba.Tauraro zai fito daga cikin Yakubu,Kandiri zai fito daga cikin Isra'ila,Zai ragargaje goshin Mowabawa,Zai kakkarya 'ya'yan Shitu duka.

Karanta cikakken babi L. Kid 24

gani L. Kid 24:17 a cikin mahallin