Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 23:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah ba kamar mutum ba ne, da zai yi ƙarya,Ba kuwa ɗan mutum ba ne, da zai tuba.Zai cika dukan abin da ya alkawarta,Ya hurta, ya kuwa cika.

Karanta cikakken babi L. Kid 23

gani L. Kid 23:19 a cikin mahallin