Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 22:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya buɗe idanun Bal'amu, ya ga mala'ikan Ubangiji yana tsaye a hanya da takobi zāre a hannunsa. Sai ya sunkuyar da kansa, ya fāɗi rubda ciki.

Karanta cikakken babi L. Kid 22

gani L. Kid 22:31 a cikin mahallin