Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 22:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai jakar ta ce wa Bal'amu, “Ba ni ce jakarka ba wadda kake ta hawa dukan lokacin nan har zuwa yau? Na taɓa yi maka haka?”Ya ce, “A'a.”

Karanta cikakken babi L. Kid 22

gani L. Kid 22:30 a cikin mahallin