Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 2:3-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙungiyoyin kabilar Yahuza za su sauka su kafa tutarsu a sashin gabas a ƙarƙashin jagorancin shugabanninsu, kamar haka, Kabila Shugaba Jimilla Yahuza Nashon ɗan Amminadab 74,600 Issaka Netanel ɗan Zuwar 54,400 Zabaluna Eliyab ɗan Helon 57,400 Jimilla duka,(186,400) dubu ɗari da tamanin da shida da ɗari huɗu.Ƙungiyoyin kabilar Yahuza su ne za su fara tafiya.

Karanta cikakken babi L. Kid 2

gani L. Kid 2:3-9 a cikin mahallin