Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 19:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan rana ta uku da ta bakwai kuma, wanda yake da tsarki zai yayyafa wa marar tsarkin ruwa, ya tsarkake shi. Sai mutumin ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, da maraice kuwa zai tsarkaka.

Karanta cikakken babi L. Kid 19

gani L. Kid 19:19 a cikin mahallin