Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 19:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsarkakakken mutum zai ɗauki ɗaɗɗoya ya tsoma a ruwan, ya yayyafa wa alfarwar, da bisa kan dukan kayayyakin da suke ciki, da a kan mutanen da suke a wurin, da kan wanda ya taɓa ƙashin, ko ya taɓa wanda aka kashe, ko ya taɓa gawa, ko kabari.

Karanta cikakken babi L. Kid 19

gani L. Kid 19:18 a cikin mahallin