Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 18:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da kai, da 'ya'yanka za ku yi aikin firist da duk abin da ya shafi bagade da aiki na bayan labule. Ku ne za ku yi wannan aiki. Na ba ku aikin firist ya zama naku. Duk wani dabam wanda ya zo kuwa, za a kashe shi.”

Karanta cikakken babi L. Kid 18

gani L. Kid 18:7 a cikin mahallin