Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 18:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, ni na ɗauki 'yan'uwanku, Lawiyawa, daga cikin mutanen Isra'ila. Kyauta suke a gare ku, waɗanda aka bayar ga Ubangiji don su lura da alfarwa ta sujada.

Karanta cikakken babi L. Kid 18

gani L. Kid 18:6 a cikin mahallin