Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 16:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da taron jama'ar suka haɗa kai gāba da Musa da Haruna, sai suka fuskanci alfarwa ta sujada. Ga girgije yana rufe da alfarwar, ɗaukakar Ubangiji kuwa ta bayyana.

Karanta cikakken babi L. Kid 16

gani L. Kid 16:42 a cikin mahallin