Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 16:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari dukan taron Isra'ilawa suka yi gunaguni a kan Musa da Haruna, suna cewa, “Ku ne sanadin mutuwar jama'ar Ubangiji.”

Karanta cikakken babi L. Kid 16

gani L. Kid 16:41 a cikin mahallin