Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 12:7-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

7. Ba haka nake magana da bawana Musa ba, na sa shi ya lura da dukkan jama'ata Isra'ila.

8. Nakan yi magana da shi fuska da fuska a sarari, ba a duhunce ba. Yakan kuma ga zatina. Me ya sa ba ku ji tsoron zargin bawana Musa ba?”

9. Ubangiji kuwa ya husata da su, ya rabu da su.

Karanta cikakken babi L. Kid 12