Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 12:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce, “Ku ji abin da zan faɗa! Idan akwai annabawa a cikinku, nakan bayyana gare su cikin wahayi, in kuma yi magana da su ta cikin mafarki.

Karanta cikakken babi L. Kid 12

gani L. Kid 12:6 a cikin mahallin