Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 10:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya ce wa Hobab ɗan Reyuwel Bamadayane, surukinsa, “Muna kan hanya zuwa wurin da Ubangiji ya ce zai ba mu, ka zo tare da mu, za mu yi maka alheri, gama Ubangiji ya alkawarta zai yi wa Isra'ila alheri.”

Karanta cikakken babi L. Kid 10

gani L. Kid 10:29 a cikin mahallin