Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 5:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai kawo su wurin firist. Da fari firist zai miƙa hadaya don laifi. Zai karye wuyanta, amma ba zai tsinke kan ba.

Karanta cikakken babi L. Fir 5

gani L. Fir 5:8 a cikin mahallin