Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan 'yar tunkiyar ta fi ƙarfinsa, sai ya kawo kurciyoyi biyu ko 'yan tattabarai biyu don yin hadaya ga Ubangiji saboda laifin da ya yi. Ɗaya za ta zama ta yin hadaya don laifi, ɗayan kuwa don yin hadaya ta ƙonawa.

Karanta cikakken babi L. Fir 5

gani L. Fir 5:7 a cikin mahallin