Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 5:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko kuma idan mutum ya taɓa kowane abin da yake haram ko mushen haramtacciyar dabba ta jeji ko ta gida, ko mushen haramtaccen abin da yake rarrafe, zai zama da laifi, ko da bai sani ba.

Karanta cikakken babi L. Fir 5

gani L. Fir 5:2 a cikin mahallin