Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 5:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Laifi ne idan mutum ya aikata kowane ɗaya daga cikin waɗannan abubuwa.Idan mutum ya ji ana shelar neman mai laifi, amma ya ƙi fitowa ya ba da shaida, ko da yake ya gani, ko kuma ya san abin da ya faru, ya yi laifi, alhaki yana kansa.

Karanta cikakken babi L. Fir 5

gani L. Fir 5:1 a cikin mahallin