Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai kai wa firist garin, firist zai ɗibi garin cike da tafin hannunsa, wannan shi ne kashi na tunawa. Zai ƙone shi bisa bagaden kamar hadaya na ƙonawa ga Ubangiji, gama hadaya ce don laifi.

Karanta cikakken babi L. Fir 5

gani L. Fir 5:12 a cikin mahallin