Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 5:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan har kurciyoyi biyu, ko 'yan tattabarai biyu sun fi ƙarfinsa don yin hadaya saboda laifinsa, sai ya kawo humushin garwar gari mai laushi don yin hadaya saboda laifinsa. Ba zai zuba mai ko lubban a garin ba, gama hadaya ce don laifi.

Karanta cikakken babi L. Fir 5

gani L. Fir 5:11 a cikin mahallin