Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 21:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dole jama'a su gan su da tsarki, gama suna miƙa hadaya ta ci gare ni. Ni ne Ubangiji, ni mai tsarki ne, na kuwa tsarkake mutanena.

Karanta cikakken babi L. Fir 21

gani L. Fir 21:8 a cikin mahallin