Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 21:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Firist wanda yake babba cikin 'yan'uwansa da aka zuba masa man keɓewa, aka kuma keɓe shi ya riƙa sa tufafin firist, kada ya bar gashin kansa buzu-buzu, ko kuwa ya kyakketa tufafinsa.

Karanta cikakken babi L. Fir 21

gani L. Fir 21:10 a cikin mahallin