Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 2:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai kuma kawo hadayarsa a wurin 'ya'yan Haruna maza, firistoci. Zai ɗibi tāfi guda na lallausan garin da aka zuba wa mai da dukan lubban. Firist kuwa zai ƙona wannan a kan bagaden don tunawa, gama hadaya ta ƙonawa ce mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 2

gani L. Fir 2:2 a cikin mahallin