Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 2:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kowace hadaya ta gari da za a kawo wa Ubangiji, ba za a sa yisti ba, gama ba za a yi hadayar ƙonawa ga Ubangiji da yisti, ko da zuma ba.

Karanta cikakken babi L. Fir 2

gani L. Fir 2:11 a cikin mahallin