Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 19:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kada wani ya riƙe ɗan'uwansa da ƙiyayya a zuciyarsa, amma ya daidaita rashin jituwa da shi, don kada ya yi zunubi saboda shi.

Karanta cikakken babi L. Fir 19

gani L. Fir 19:17 a cikin mahallin