Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 19:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku yi ta yaɗa ƙarya game da wani. Sa'ad da wani yake cikin shari'ar kuɓutar da ransa, ku yi magana muddin dai shaidarku za ta taimake shi. Ni ne Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 19

gani L. Fir 19:16 a cikin mahallin