Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 17:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ran dukan nama yana cikin jininsa, saboda haka Ubangiji ya faɗa wa mutanen Isra'ila, cewa, faufau ba za su ci jinin kowace dabba ba, gama ran kowace dabba yana cikin jininta. Duk wanda kuwa ya ci shi, za a raba shi da jama'a.

Karanta cikakken babi L. Fir 17

gani L. Fir 17:14 a cikin mahallin