Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 17:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kowane Ba'isra'ile, ko baƙon da yake baƙunta a cikinsu ya tafi farauta, ya kama nama, ko tsuntsu da ake ci, sai ya zub da jininsa, ya rufe da ƙasa.

Karanta cikakken babi L. Fir 17

gani L. Fir 17:13 a cikin mahallin