Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 15:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai firist ya yi hadaya da su, ɗaya don hadayar zunubi, ɗaya kuma don hadaya ta ƙonawa. Firist ɗin zai yi kafara dominsa a gaban Ubangiji domin ɗigarsa.

Karanta cikakken babi L. Fir 15

gani L. Fir 15:15 a cikin mahallin