Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 14:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan zai yanka ɗan rago a inda ake yanka hadaya don zunubi da hadaya ta ƙonawa. Tilas ya yi haka domin hadaya ta laifi rabon firist ne kamar hadaya domin zunubi. Hadaya ce mafi tsarki.

Karanta cikakken babi L. Fir 14

gani L. Fir 14:13 a cikin mahallin