Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 14:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist ɗin zai ɗauki ɗan rago ɗaya ya miƙa shi hadaya don diyyar laifi, da rabin moɗa na mai, ya miƙa su don hadaya ta kaɗawa ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 14

gani L. Fir 14:12 a cikin mahallin