Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 13:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai ƙone rigar, ko tariyar zaren, ko waɗari na ulu ko na lilin, ko abin da dai aka yi da fata wanda yake da cutar, gama muguwar kuturta ce.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:52 a cikin mahallin