Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 13:51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta bakwai ɗin zai sāke dudduba cutar, idan cutar ta yaɗu a rigar, ko a tariyar zaren, ko a waɗarin, ko a fatar, komene ne za a yi da fata, wannan cuta muguwar kuturta ce, abin zai zama marar tsarki.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:51 a cikin mahallin