Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 11:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk abin da mushensu ya fāɗa a kai zai ƙazantu. Ko a kan itace ne, ko a bisa tufafi, ko a fata, ko a buhu, ko cikin kowane irin abu da ake amfani da shi, to, tilas a sa shi cikin ruwa, zai zama ƙazantacce har zuwa maraice, sa'an nan zai tsarkaka.

Karanta cikakken babi L. Fir 11

gani L. Fir 11:32 a cikin mahallin