Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 30:29-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai abu uku, i, har huɗu ma da suke da kwarjini da taƙama a tafiyarsu, watoZaki wanda ya fi dukan dabbobi ƙarfi, ba ya ratse wa kowa daga cikinsu,bunsuru da zakara mai taƙama,sarkin da yake tafiya gaban jama'arsa.

Karanta cikakken babi K. Mag 30

gani K. Mag 30:29-31 a cikin mahallin