Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 30:24-28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai ƙananan abubuwa huɗu a duniya, amma suna da hikima ƙwarai, watotururuwa talikai ne marasa ƙarfi, amma duk da haka sukan tanadi abincinsu da rani,remaye ba ƙarfafa ba ne, duk da haka suna yi wa kansu gidaje a cikin duwatsu,fara ba su da sarki, amma duk da haka suna tafiya sahu-sahu.ƙadangare ma wanda ka iya kama shi a hannu, amma yana zama a cikin fādodin sarakuna.

Karanta cikakken babi K. Mag 30

gani K. Mag 30:24-28 a cikin mahallin