Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 30:18-19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai abu uku, i, har huɗu ma, waɗanda ban iya fahimtar su ba, watoyadda gaggafa take tashi a sararin sama,yadda maciji yake jan ciki a kan dutse,yadda jirgin ruwa yake tafiya a teku,Sha'anin namiji da 'ya mace.

Karanta cikakken babi K. Mag 30

gani K. Mag 30:18-19 a cikin mahallin