Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 26:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yabo bai dace da wawa ba, kamar yadda dusar ƙanƙara ba ta dace da lokacin zafi ba, ko ruwan sama a lokacin girbi.

Karanta cikakken babi K. Mag 26

gani K. Mag 26:1 a cikin mahallin